Wasanni
AFCON: Super Eagles ta doke Tanzania da ci 2-1
bi da like:
A ranar Talata ne Super Eagles ta doke Tanzania da ci 2-1 a wasan farko na gasar cin kofin nahiyar Afirka karo na 35 a Complexe Sportif de Fes na kasar Morocco. (NAN) (www.nannews.ng)
bi da like:



